Shugaban sojojin Sudan Yace A Shirye Yake A Zauna Dashi Dan Wanzar Da Zaman Lafiya
Shugaban ruundunar sojin RSF na kasar Sudan da ta kwashe makonni na rikici Muhammed Hammed Hamdan Dagalo ya bayyana cewa a shirye yake da a a tattauna da shi domin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban ruundunar sojin RSF na kasar Sudan da ta kwashe makonni na rikici Muhammed Hammed Hamdan Dagalo ya bayyana cewa a shirye yake da a a tattauna da shi domin…
Rundunar yan sanda Najeriya reshen jihar Anambara ta tabbatar da kama wasu mutane Uku da take zargi yan awaren kasar Biyafara ne. kwamishinan yan sandan jihar Echeng Echeng shi ne…
Alummar garin Wanzamai da aka yi garkuwa da yaransu akalla 95 zuwa 100 sun saiyar da gidajensu da gonakin su wasu kuma bara su ka yi kafin sakin yaransu da…
Jamiyar mai jiran gado ta NNPP ta bayyana cewa gwamnatin jihar kano mai barin gado tana yin wani shiri da bai dace ba wajen shirin mika mulkin a ranar 29…
Hukumar dake dakile masu yiwa tattain arzikin kasa ta’anati EFCC ta bukaci tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom Godwills Akpabio ya bayyana gabanta domin amsa tambayoyi. Akpabio wanda dan majalissa ne…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya barwa sabuwar gwamnati ranar da za a yi kidayar yan Najeriya. Sanarwar wadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana bayan kammala taron Majalissar zartarawa a…
Akalla mutane 14 ne suka rasa rayukansu a wani hadarin mota da ya afku a Jihar Bauchi. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 12:17 na ranar Alhamis a kauyen…
Jami’an hukumar hisba da ke Jihar Kebbi sun kama wasu yara maza da Mata 12 masu kananan shekaru dake aikata badala a wani Hotel da ke birnin Kebbi. Kwamanadan hukumar…
Wasu jiragen yakin jami’an sojin kasar Amurka biyu sunyi karo da juna a wani atisayen koyan tuki da suke gudanarwa a birnin Alaska na kasar. Rundunar sojin Kasar ta bayyana…
Wata babbar kotu da ke zamanta a Jihar Adamawa ta yi zama akan Shari’ar wasu magoya bayan jam’iyyar PDP wadanda jami’an tsaron DSS su ka Kama a Jihar. Jaridar Daily…