Tinubu Muke Jira Kafin Sanar Da Sabon Farashin Wutar Lantarki – NERC
Hukumar NERC ta kasa, ta na jiran amincewar Shugaba Bola Ahmed Tinubu kafin a iya bada sanarwar canjin farashin sayen kudin wutar lantarki. A rahoton jaridar Vanguard aka fahimci sai…