Hukumar rarraba arzikin kasa a Najeriya RMAFC ta amince da karin albashin shugaban ƙasa da mataimakin sa da sauran masu rike da mukaman siyasa da kashi 114.

Hukumar ta amince da kara albashin gwamnoni da mataimkansu da yan majalisu da masu bayar da shawara kamar yadda sashe na 84 d ana 124 na kundin mulkin kasar ya ba da dama.

Shugaban hukumar Muhammadu Shehu wanda ya samu wakilcin kwamishiniyar hukumar Raakiya Tanko Ayuba shi ya bayyana haka taro da aka yi a Kebbi ranar Talata.

Ya ce ƙarin da aka fara yunkurinsa a watan Janairun shekarar 2023 an yi ne bisa tanadin da kundin tsarin mulkin kasa ya yi karkashin sashe na 32(d) na sashen farko Shugaban hukumar Muhammadu Shehu wanda ya samu wakilcin kwamishiniyar hukumar Raakiya Tanko Ayuba shi ya bayyana haka taro da aka yi a Kebbi ranar Talata.

Ya ce ƙarin da aka fara yunkurinsa a watan Janairun shekarar 2023 an yi ne bisa tanadin da kundin tsarin mulkin kasa ya yi karkashin sashe na 32(d) na sashen farko na kundin tsarin mulki da aka yi wa gyara ashekarar 1999.

Ya ƙara da cewa an yi nazarin karin da aka yi na karshe an yi ne a shekarar 2007.

Shugaban ya ce an aun nazarci tsarin albashin maaikatan shari’a da masu rike da mukamai na siyasa ne bisa wasu dokokin da kasa ta tanada.

Leave a Reply

%d bloggers like this: