Aƙalla mutane shida ne su ka rasa rayuwarsu bayna da wasu da ake zargi yan bindiga ne sun shiga wani yanki a jihar Filato.

Maharan sun shiga kauyen RahossSambak da ke ƙaramar hukumar Riyom a jihar.

Al’amarin ya faru a yammacin jiyaTalata da misalin ƙarfe 07-30pm na dare kamar yadda wani da lamarin ya faru a gabansa ya shaida.

Yace mutanen yankin sun yi gaggawar binne mamatan saboda yadda yanayin ya kazanta.
Al’amarin ya faru a yammacin jiyaTalata da misalin ƙarfe 07-30pm na dare kamar yadda wani da lamarin ya faru a gabansa ya shaida.
Ya kara da cewa mutane biyu daa su ka gudu cikin daji aka fara harbewa sau daga baya aka je don dakko gawarsu lamarin da ya kia ga kashe karin mutane huɗu.
Jami’an tsaro a jihar ba su ce komai a dangane da harin ba.