gwaman jihar Borno babbana gana UUmmara zulum ya hana ciikin da sarrafa kayan gwangwan a jihar.

Gwamnan ya hana gwangwandin ne a fadin kananan huukumomin a 27.
Ferfesa ya hana gwangwandin saboda kare mutuncin masu sana’ar daga yan boko haram da kuma kare dukiyarsu.

Gwaman ya bayyana cewa cikin shekaru biyar datagabata yan boko haram na yawan kashe yan gwangwan wadanda kew shiga kananan hukumomin jihar don nemo kayan gwangwan.

Ferfesa Zulum ya hana ciki da sararfasu da tattara su a fadin jihar ind aya gargadi gwamnati za ta hada kai da jamian tsaro wajen hukunta duk wanda ta samu ya ci gaba da sana’ar.s