Sojojin Najeriya sun hallaka yan bindiga da dama a jihohin Sokoto da Zamfara

Kamar yadda sanarwa ta fito daga hukumar da sojoji ta bayyana cikin sumamenda suka yi sun nasarar halalka yana bidigar daga johihn biyu.
Wannan na zuwa ne dai dai lokacin da gwamnan jihar Zamfara yak e bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta yisulhuda yan bindiga ba.

Alamarin da ake ganin zai kara tunzira lamarim tsaro a jihar ta zamafara,

Sannana an yi hasashen jiharZamfara da Sokoto suna cikin jihohin Arewa da suke fama day an bindiga.