Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa ‘yan bindiga da sauran wasu masu aikata ta’addanci na shirin samar da wasu dabarun aikata ta’addanci a Kasar. Babban hafsan...
Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta ayyana tafiya yajin aiki na kwanaki biyu kan cire tallafin mai. Kungiyar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa...