Dr. Zahra’u Ta Zama Shugabar Matashiya TV Na Wasu Mintuna
Tsohuwar kwamishiniyar mata a jihar Kano ta zama shugaba a Matashiya TV naa wasu mintuna. Hakan ta kasance a yau yayin da ta kai ziyara ta musamman tare da sa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Tsohuwar kwamishiniyar mata a jihar Kano ta zama shugaba a Matashiya TV naa wasu mintuna. Hakan ta kasance a yau yayin da ta kai ziyara ta musamman tare da sa…
An sami wani jirgin ruwa ya yi hatsari a yankin Mokwa na jihar Neja, da safiyar yau Ladi Ba a san adadin yawan mutanen da ke cikin jirgin ruwan ba,…
Gwamnatin sojin kasar Burkinafaso ta bayyana kama wasu sojojin da ake zarginsu da yunkurin juyin mulki a kasar. kamar yadda aka bayyana sojojin an kama su ne bayan aka ga…
Tsohon shugaban kasar Najeraiya Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa nasarar da Bola Tinubu ya samu a zaman kotun da yagabata nasara ce ta dukkanin yan Najeriya. Obasanjo ya bayyana…
Wani jirgin kwale-kwale ya nutse da mutane 23 a kogin garin Nandu dake jihar Adamawa. jirgin wanda ke daukar fasinjoji a ruwa ya nutse da mutane 23 yayin da ya…
Hukumar ƴan sandan farin kaya (DSS) ta cafke tare ta tsare mataimakiyar gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Aisha Ahmad. Aisha Ahmad mataimakiyar gwamnan CBN ce mai kula da daidaito a…