Kwamishinar ilimi ta jihar Taraba, Dr Augustina Godwin, ta ce gwamnatin jihar ta kafa wani kwamiti domin kama duk yaron da ya kamata ace yana makaranta...
Wasu da ake zargin Bata gari ne sun sanya wawaso a wasu motocin dakon shinkafa uku a jihar kwara. Kamar yadda wani faifan bidiyo yake...
Gwamnatin jihar kebbi ta karbi rokin I kungiyar Izala to a kasa kam Neman nada dan gidan Giro Argungun a matsayin mahaufinsa. Gwamnan jihar kebbi Nasir...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta samu rancen kuɗaɗe har dala miliyan 163 daga bankin raya nahiyar Afrika (AfDB), domin bunƙasa noman alkama. Mataimakin...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ma’akatan lafiya dubu 400 da ake da sun kasar sun yi kadan. Ministan lafiya da walwalar Jama a Ali Pate...