Uwar gidan shugaban kaaa Bola Ahmad Tinubu Remi Tinubu ta bayyana cewa yan ƙasa Najeriya su daina kyamatar masu cutar kansa wato amosanin jini.

 

Da take jawabi Remi Tinubu ta ce yan Najeriya su dinga bai wa masu cutar kansa kulawa da kuma jan su a jiki har wadanda suka warke daga cutar.

 

Remi ta bayyana haka ne a jiya Lahadi a yayin da ake tsaka da gudanar da bikin masu cutar Daji da majalisar dinkin duniya ta ware.

 

Ta ce a yanzu masu cutar kansa suna bukatar kulawa a kasar duba da halin da ake ciki.

 

Sannan ta na mai bayar da shawara a akan yadda ya kamata a dinga kare Kai daga cutar.

 

Daga ƙarshe Remi ta bayanna farin ciknta ga wadanda suka warke da ma wadanda ba su da ita kwata-kwata.

 

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: