Kungiyar Kwadago Za Ta Shiga Cikin Zanga-zangar Da Za A Yi A Kasar
Ƙungiyar ƙwadago a Najeriya ta ce za ta shiga cikin zanga-zangar lumana da ake shiryawa a ƙasar. Shugaban kungiyar na ƙasa Joe Ajaero ne ya bayyana haka yayin da yake…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ƙungiyar ƙwadago a Najeriya ta ce za ta shiga cikin zanga-zangar lumana da ake shiryawa a ƙasar. Shugaban kungiyar na ƙasa Joe Ajaero ne ya bayyana haka yayin da yake…
Wata babbar kotu a jihar Kebbi ta yankewa wani Jamilu Abdullahi hukuncin zaman gidan gyaran hali har sawon rayuwarsa. Kotun ta samu wanda aka yankewa hukuncin ne da yi wa…
Majalisar wakilai a Najeriya ta umarci hukumar kula da wutar lantarki da ta rage karin kudin wutar da ta yi na rukunin Band A. Umarnin na zuwa ne bayan kudirin…
Gwamnatin jihar Bauchi ta ce za ta rufe dukkanin da ke karkashin hukumar lafiya matakin farko a jihar yayin zanga-zangar lumana da ake shirin yi a ƙasar. Wannan mataki ne…
Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya ta gana da masu shirya zanga-zangar lumana a kasar. Majalisar ta ce ta damu da batun tattalin arziki da ake fuskanta kuma zanga-zangar…
Gwamnatin tarayya ta sake rokon matasan ƙasar da su sake ba ta lokaci, su na masu cewar ba za su sake yin bacci ba har sai komai ya daidaita a…
Majalisar ɗinkin duniya ta yi gargadi dangane da shirin zanga-zangar da wasu ke shiryawa a Najeriya. Majalisar ta ce akwai yiwuwar wasu bata gari su yi amfani da damar don…
Wasu da ake zargi ƴan fashi da makami ne sun yi wa wasu dalibai biyu fyade a jihar Ogun. Lamarin ya faru da ƙarfe 12:30am na daren Litinin wayewar yau…
Majalisaar dokokin Najeriya ta amince da naira 70,000 a matsayin mafi karancin albashi. Majalisar dattawa ce ta amince da kudin a zaman da ta gudanar yau Talata. A shekarar 2019…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya roki matasan ƙasar da su jingine batun zanga-zanga tare da ƙara bashi lokaci Ministan yaɗa labarai a Najeriya Mohammed Idris ne ya bayyana haka…