Sojin Saman Najeriya Sun Fara Binciken Kisan Masallata A Kaduna
Rundunar sojin sama a Najeriya ta ce ta fara bincike a kan zargin harin bam da aka jefawa masallata a jihar Kaduna. Daraktan yaɗa labarai na rundunar Kabiru Ali ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar sojin sama a Najeriya ta ce ta fara bincike a kan zargin harin bam da aka jefawa masallata a jihar Kaduna. Daraktan yaɗa labarai na rundunar Kabiru Ali ne…
Al’ummar ƙauyen Jika da Kolo da ke ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna sun zargi jami’an sojin saman Najeriya da yi hallaka mutane a masallaci a wani hari da su…
Jami’an tsaron hadin gwiwa na sojoji da ‘yan sanda da DSS, NSCDC da kuma na sa-kai na Jihar ta Katsina KSWC sun samu nasarar kubtar da wasu manoma Mata shida…
Shugaban jam’iyyar APC na Kasa kuma Tsohon gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa Masarautar Bichi a gurinsa masarauta ce da sarki mai daraja ta daya a cikinta.…
Dubban Al’ummar Jihar Kano da dama ne suka fito a jiya Asabar domin tarar shugaban jam’iyyar APC na Kasa Dr Abdulllahi Umar Ganduje, a yayin wata ziyara da ya kai…
Akalla gidaje 329,000 ne su ka rushe yayin da gonaki da dama su ka lalace sanadin ambaliyar ruwa a jihar Kebbi. Amfanin gona kamar shinkafa, gero, wake da sauran kayan…
Hukumar Yaki da masu yiwa tattalin arziki kasa zagon kasa ta EFCC ta kai samame dakunan kwanan dalibai na Jami’ar Usman Danfodiyo UDUS da ke Jihar Sokoto, tare da kama…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Talata 1 gawatan Oktoba a matsayin ranar hutu ga ma’aikata. Ministan harkokin cikin gida Dakta Olubunmi Tunji Ojo ne ya sanar da haka a…
Shugaba Bola Tinubu ya aike da sunayen mutane Tara gaban Majalisar Dattawan Kasar domin tantancesu da kuma amincewa da nadinsu a matsayin shugabannin sabuwar Hukumar Raya Yankin Arewa maso Yammacin…
Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta tilasta gwamnatin tarayya don bincike a kan zargin da ake yi wa tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma karamain ministan ilimi Bello Matawalle kan…