Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabbin Ministoci
Majalisar dattawa a Najeriya ta tantance sabbin ministocin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a makon da ya gabata Majalisar ta tantance ministocin ne a yau. Daga cikin ministocin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Majalisar dattawa a Najeriya ta tantance sabbin ministocin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a makon da ya gabata Majalisar ta tantance ministocin ne a yau. Daga cikin ministocin…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya naɗa shugaban rundunar sojin ƙasa na riko. Hakan na kunshe a wata sanarwa da hadimin shugaban Bayo Onanuga ya fitar. Shugaba Tinubu ya naɗa…
Rahotanni na nuni da cewar an sake samun karin farashin man fetur a jihar Legas jiya Talata Mutane a jihar Legas sun wayi gari da ganin sabon farashin man fetur.…
Rahotanni sun nuna cewar lalacewar wutar lantarki da aka samu a jihohin arewacin Najeriya ƴan bindiga ne ke da alhakin hakan. Wasu al’umma a jihar Neja sun ce an dade…
Shugaban kamfanin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya buƙaci ƴan kasuwa da kamfanin mai na NNPCL da kada su dinga shigo da mai daga waje. Dangote ya ce matatarsa ta isa…
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta dage tantancewar da ta shirya yiwa sabbin ministocin da shugaba Tinubu ya nada ne domin basu damar kammala hada takardunsu. Hadimin shugaba Tinubu a…
Ƴan bindigar da suka yi garkuwa da limamin cocin katolika, a Jihar Edo Rabaran Fr. Thomas Oyode sun nemo da a ba su Naira miliyan 200 a matsayin kuɗin fansarsa.…
Shugaban Rukunin kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa matatarsa na da karfin samar da man fatur din da ke buƙata a fadin Najeriya. Dangote ya bayyana hakan ne…
Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya amince da naira 71,000 a matsayin sabon mafi karancin ga ma’aikatantan Jihar. Gwamna Abba ya bayyana hakan a yau Talata a gwamnatinsa…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawa da shugaban matatar mai ta Dangote, Alhaji Aliko Dangote da kuma kwamitin da ke aiki kan sayar da ɗanyen man fetur da…