Mutum Guda Ya Mutu Bayan Fashewar Wani Abu A Delta
Wani abin fashewa ya yi sanadiyyar hallaka wani mutum, tare da jikkata wasu da dama a jihar Delta. Lamarin ya faru ne da yammacin jiya Talata, a garin Sapele na…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wani abin fashewa ya yi sanadiyyar hallaka wani mutum, tare da jikkata wasu da dama a jihar Delta. Lamarin ya faru ne da yammacin jiya Talata, a garin Sapele na…
Gwamnan Jihar Ondo Lucky Aiyedatiwa ya dakatar da mataimakinsa na musamman kan harkokin gandun daji a Jihar. Lucky Aiyedatiwa ya dakatar da hadimin nasa ne Adeboye Taofiq ne bisa zarginsa…
Karamin Ministan tsaro Muhammad Bello Matawalle ya bayyana yadda za a kawo karshen ‘yan ta’addan da suka addabi yakin Arewa. Matawalle ya bayyana hakan ne a Jihar Sokoto, inda ya…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya Dr. Zainab Shinkafi Bagudu murnar zamowa shugabar kungiyar UICC mai yaki da cutar Kasa ta duniya. Mai magana da yawun shugaban na musamman kan…
Jami’an ‘yan sanda sun samu nasarar kama wani wani basarake mai shekaru 45 bisa zarginsa da taimakawa yan bindiga a Jihar Katsina. kakakin yan sandan jihar Abubakar Sadiq Aliyu ne…
Mataimakin shugaban majalisar dattawa na Kasa Sanata Barau I Jibrin Maliya ya sake karbar bakuncin dubban ‘yan jam’iyyar NNPP daga Jihar Kano da suka koma jam’iyyar APC. Sanata Barau ya…
Hukumar jindadin Alhazai taƘasa NAHCON ta bayyana cewa hukumar tana iya bakin kokarinta wajen ganin an rage kuɗin aikin Hajjin shekarar 2025 mai zuwa. Shugaban hukumar na Kasa Farfesa Abdullahi…