Ba Za Mu Gajiya Ba Har Sai Mun Kawo Karshen ‘Yan Ta’adda A Zamfara
Gwamnan Zamfara Dauda Lawal Dare ya bayyana cewa ana ci gaba da samun nasara kan matsalar rashin tsaro a jihar bisa hallaka wasu shugabannin ƴan ta’adda da aka yi a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan Zamfara Dauda Lawal Dare ya bayyana cewa ana ci gaba da samun nasara kan matsalar rashin tsaro a jihar bisa hallaka wasu shugabannin ƴan ta’adda da aka yi a…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Legas ta kama wani magidanci mai shekaru 30 a duniya mai suna Motunrayo Olaniyi da hallaka sabuwar matarsa mai suna Olajumoke mai shekaru 25 ta hanyar…
Akalla manoma hudu ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu kuma suka jikkata ta cikin wani sabon hari da aka kai wajen hakar ma’adanai a yankin Butura da ke ƙaramar…
Gwamnatin Jihar Jigawa karkarshin jagorancin Malam Umar Namadi ya musanta amincewa da mafi ƙarancin albashi na Naira 70,000 ga ma’aikatan Jihar. Gwamnatin ta musanta hakan ne ta cikin wani saƙon…
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa Umar Damagum ya bayyana cewa ‘yan Kasar da suka sayar da kuri’unsu akan karbar abinda bai taka kara ya karya ba a lokacin zaben shekarar…
Kotun Daukaka Kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta wanke Alhassan Ado Doguwa daga zargin kisan kai da gwamnatin Kano ke yi masa a zaben 2023 da ya…
Gwamnan Jihar Adamawa Ahmad Umar Fintiri ya bayyana cewa baya goyan bayan soke hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Kasa zagon Kasa ta EFCC a Kasar. Gwamnan ya bayyana…