Jam’iyyar PDP Ta Mutu Murus A Siyasa – Aiyedatiwa
Gwamnan Jihar Ondo Lucky Aiyedatiwa kuma dan takarar gwamnan a jam’iyyar APC, ya ce jam’iyyar PDP ta mutu murus gabanin zaɓen gwamnan jihar da za a gudanar a ranar 16…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan Jihar Ondo Lucky Aiyedatiwa kuma dan takarar gwamnan a jam’iyyar APC, ya ce jam’iyyar PDP ta mutu murus gabanin zaɓen gwamnan jihar da za a gudanar a ranar 16…
Sabon shugaban hukumar da’ar ma’aikata ta Kasa Abdullahi Bello ya bayyana cewa ya shirya tsaf domin dawo da darajar aikin gwamnati a fadin kasar. Bello ya bayyana hakan ne bayan…
Gwamnan Jihar Benue Alia ya dakatar da kwamishinan shari’a na Jihar, sakamakon shiga korafe-korafe akan dokar da ta kafa hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Kasa zagon Kasa ta…
Babbar Kotun Jihar Kano ta sanya ranar 20 ga watan Nuwamba mai kamawa a matsayin ranar da za ta yanke hukunci akan tsohon gwamnan Jihar Dr Abdullahi Umar Ganduje, da…
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa akalla kananan yara miliyan 20 ne a Najeriya ba sa zuwa makaranta wanda kuma hakan barazana ce ga Kasar. Shugaban majalisar…