Babu Ranar Daina Amfani Da Tsofaffin Kudin Najeriya – CBN
Babban bankin Kasa na CBN ya musanta jita-jitar cewa za a daina karbar tsofaffin kudin Kasar na Naira 200, 500, 1000 a ranar 31 ga wata Disamban shekarar 2024 .…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Babban bankin Kasa na CBN ya musanta jita-jitar cewa za a daina karbar tsofaffin kudin Kasar na Naira 200, 500, 1000 a ranar 31 ga wata Disamban shekarar 2024 .…
Rundunar sojin Najeriya ta yi watsi da kalaman da mai baiwa shugabanb Kasa shawara na musamman kan tsanin tsaro Malam Nuhu Rubadu yayi na cewa wasu daga cikin jami’an tsaron…
Kamfanin rarraba hasken Wutar Lantarki na Kasa TCN ya bayyana cewa babu tsayayyen lokacin dawo da hasken wutar lantarki a yankin Arewa bayan lalacewar wutar. Kamfanin ya cewa duk da…
Gwamnatin Jihar Kano ta sanya dokar taƙaita zirga-zirga a fadin Jihar daga Karfe 12:00 na dare zuwa karfe 6:00 na yammacin gobe Asabar. Hakan na kunshe ne ta cikin wata…
Babbar Kotun Jihar Kano ta bai’wa hukumar zabe mai zaman kaanta ta Jihar Kano KANSIEC umarnin gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomin a gobe Asabar. Alkalin kotun Mai Shari’a Sanusi…
Gwamnan Kano injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce babu gudu babu ja da baya akan ranar da aka sanya domin gudanar da zaben shugabannin Kananan hukumomin Jihar. A wallafar da…
Gwamnatin tarayya ta amincewa gwamnatin Jihar Kogi da ta gina filin sauka da tashin jiragen sama na Kasa da Kasa a Jihar. Kwamishinan yada labarai da sadarwa na Jihar Kingsley…