A Gobe Laraba Majalisar Dattawa Za Ta Tantance Sabbin Ministoci
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta dage tantancewar da ta shirya yiwa sabbin ministocin da shugaba Tinubu ya nada ne domin basu damar kammala hada takardunsu. Hadimin shugaba Tinubu a…
