Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabbin Ministoci
Majalisar dattawa a Najeriya ta tantance sabbin ministocin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a makon da ya gabata Majalisar ta tantance ministocin ne a yau. Daga cikin ministocin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Majalisar dattawa a Najeriya ta tantance sabbin ministocin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a makon da ya gabata Majalisar ta tantance ministocin ne a yau. Daga cikin ministocin…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya naɗa shugaban rundunar sojin ƙasa na riko. Hakan na kunshe a wata sanarwa da hadimin shugaban Bayo Onanuga ya fitar. Shugaba Tinubu ya naɗa…
Rahotanni na nuni da cewar an sake samun karin farashin man fetur a jihar Legas jiya Talata Mutane a jihar Legas sun wayi gari da ganin sabon farashin man fetur.…
Rahotanni sun nuna cewar lalacewar wutar lantarki da aka samu a jihohin arewacin Najeriya ƴan bindiga ne ke da alhakin hakan. Wasu al’umma a jihar Neja sun ce an dade…
Shugaban kamfanin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya buƙaci ƴan kasuwa da kamfanin mai na NNPCL da kada su dinga shigo da mai daga waje. Dangote ya ce matatarsa ta isa…