Wasu Sojoji Hudu Sun Rasa Rayukansu Bayan Da Wata Mota Ta Bi Ta Kansu A Legas
Jami’an soji hudu ne su ka rasa rayukansu yayin da wasu ke asibiti ana kula da su bayan da wata mota ta bi ta kansu. Ana zargin direban motar na…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Jami’an soji hudu ne su ka rasa rayukansu yayin da wasu ke asibiti ana kula da su bayan da wata mota ta bi ta kansu. Ana zargin direban motar na…
Helkwatar tsaro a Najeriya ta ce ta hallaka yan bindiga 358 yayin da ta kama 431 cikin watan Janairun da mu ke ciki. Mai magana da yawun helkwatar Edward Buba…
Rundunar ’yan sandan Jihar Adamawa ta tabbatar da kama wani mafarauci mai suna Yusuf Garba mai shekara 55, wanda ake kira da Gana bisa zarginsa da hako kabarin wani mutum…
Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da tsawaita wa’adin sabunta rajistar gidaje da filayr a Jihar. Mukaddashin babban sakataren ma’aikatar Kasa da tsare-tsare Muhammed Musbahu Yahuza ne ya tabbatar da hakan…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta bayyana cewa ta dauki tsauraran matakai domin tabbatar da tsaro da kare rayukan Al’ummar jihar Kano. Kwamishinan ‘yan sandan Jihar CP Salma Dogo Garba…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Abba Abubakar Aliyu a matsayin shugaban hukumar wutar lantarki ta karkara REA. Mai magana da yawun shugaban kan yada labarai Bayo Onanuga…
Gwamnatin jihar Kano ta janye karar da ta shigar kan masu zanga-zanga tsadar rayuwa a jihar. Babban lauyan gwamnaatin Kano kuma kwamishinan Shari’a Barista Haruna Isah Dederi ne ya janye…
Babban Kotun Jihar Kano ta haramtawa rundunar ’yan sanda sake kamawa, tsarewa ko kuma gayyatar Shugaban Hukumar karbar korafe-korafen jama’a da hana cin hanci da rashawa na Kano Muhyi Magaji…
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar lll ya bukaci al’ummar musulmin Najeriya da su fara duba watan Sha’aban daga gobe Laraba. Hakan na kunshe a wata sanarwa da…
Wata tankar man fetur ta sake fashewa a garin Kusogbogi da ke tsakanin Ƙananan Hukumomin Agaie da Lapai ta Jihar Neja. Rhotannin sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a…