Ƴan Bindiga Sun Ƙwace Bindigogin Ƴan Sanda A Kebbi
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar fa kai wa jami’an yan sandan kwantar da tarzoma hari a jihar. An kai wa jami’an hari ne a ofishinsu da ke Makuku a karamar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar fa kai wa jami’an yan sandan kwantar da tarzoma hari a jihar. An kai wa jami’an hari ne a ofishinsu da ke Makuku a karamar…
Wakilai daga jihar Plateau sun isa Zaria ta jihar Kaduna domin jajantawa kan kisan matafiya da aka yi a jihar. A jiya Asabar ne sarkin Zazzau Ambasada Nuhu Bamalli ya…
Ƙasar Saudiyya ta amince a binne marigayi Alhaji Aminu Alasan Dantata a birnin Madina. Sakataren marigayin Alhai Mustapha Abdullahi Junaidu ne ya bayyana haka yau Lahadi A cewarsa za a…
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa babu wani canji da aka yi game da matsayin Sanata George Akume a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF). A cikin wata sanarwa da Bayo…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana jimaminsa kan rasuwar dattijon kasa, jagora a kasuwanci kuma shahararren mai taimakon jama’a, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, wanda ya rasu da safiyar Asabar…
Majalisar dokokin Jihar Taraba ta musanta rade-raden cewa ta na shirin tsige mataimakin gwamnan Jihar Alhaji Aminu Alkali. Shugaban kwamitin yada labaran majalisar Hon Nelson Len ne ya musanta zargin,…
Jagoran jam’iyyar NNPP a Kano kuma tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da sabon Ofishin jam’iyyar NNPP a birnin tarayya Abuja. Hadimin Kwankwaso kan yada labarai…
Hukumar jindadin Alhazai ta Ƙasa NAHCON ta ƙara wa’adin kammala kwaso alhazan Najeriya daga Kasa mai Tsari. Mai magana da yawun hukumar Fatima Sanda Usara ce ta bayyana hakan ta…
Jami’an sojin saman Najeriya sun samu nasarar tarwatsa sansanonin ƴn ta’adda a Jihar Neja a wasu hare-hare da suka kai musu ta Sama a Jihar. Hakan na kunshe ne a…
Wasu mutane takwas sun rasa rayukansu yayin da daya ya jikkata a wasu hare-hare da ‘yan bindiga suka kai wasu kauyuka biyu da ke cikin karamar hukumar Tangaza ta Jihar…