Kotu A Kwara Ta Yankewa Wani Matashi Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Hallaka Wata Daliba
Babbar Kotun Jihar Kwara ta yankewa wani malami mai suna Abdulrahman Bello hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kamashi da laifin hallaka wata dalibar kwalejin ilimi da ke garin Ilorin…
