Dalilan Da Ya Sa Na Ce Tinubu Ya Yi Adalci Ga Dukkan Yankunan Najeriya – Mohammed Idris
Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata zargin wai ana nuna bambanci wajen rabon ayyuka da naɗin muƙamai a ƙarƙashin shugabancin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, tana mai cewa babu wani yanki da…
