Haɗakar Ƴan Adawa Ba Za Ta Yi Tasiri Ba Domin Cike Ta Ke Da Ƴan Siyasar Da Ba Sa Kishin Al’umma – Abdulaziz Abdulaziz
Babban mai taimakawa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin jaridu, Abdulaziz Abdulaziz, ya bayyana yunƙurin kafa jam’iyyar haɗakar adawa da wasu ’yan siyasa ke jagoranta a matsayin yunkuri mara…
