Jami’an Soji A Jihar Kwara Sun Kuɓtar Da Mutane Uku Daga Hannun Ƴan Bindiga
Jami’an sojin Operation FANSAN YAMMA, sun ceto wasu mutane uku da aka yi garkuwa da su a dajin Babanla da ke jihar Kwara, a daidai lokacin da jami’an ke kara…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Jami’an sojin Operation FANSAN YAMMA, sun ceto wasu mutane uku da aka yi garkuwa da su a dajin Babanla da ke jihar Kwara, a daidai lokacin da jami’an ke kara…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani dan kasuwa mai shekaru 52, Ejiofor Godwin Emeka a filin sauka da tashin jiragen sama na Mallam…
Gwamnan Jihar Benue Hyacinth Alia ya yi kira da a hada kai don zurfafa dimokuradiyya da gina makoma mai kyau a jihar. Gwamna Alia ya bayyana hakan ne a lokacin…
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa ASUU ta umurci dukkan rassanta da ke fadin Najeriya da su fara yajin aikin gargadi na mako biyu daga gobe Litinin. Shugaban kungiyar Farfesa Chris…
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana damuwarsa kan yadda rayuwar matasan Najeriya ke kara tabarbarewa dangane da halin da ake ciki a kasar. A wata sanarwa da…
Hukumar kula da zirga-zirgar sufurin jiragen Ƙasa ta Najeriya NRC ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da lalata hanyoyin jiragen Ƙasa da suka hadar da Abuja Legas Kaduna…
Kungiyar SERAP mai rajin kare tattalin arzikin Najeriya ta yi kira ga sabon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC Farfesa Joash Amupitan da ya nuna jajircewa wajen…
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta kaddamar da bincike kan wasu matafiya biyu da aka same su da kudaden kasashen waje, dala…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai bar birnin Tarayya Abuja a yau Lahadi, zuwa Rome babban birnin kasar Italiya, domin halartar taron shugabannin kasashen Aqaba da na matakin gwamnati. Mai bai’wa…
Rundunar ‘yan sanda a Ebonyi ta tsare wani mutum Chukwuma Onwe, bisa zargin sayar da dansa mai kwanaki biyar da haihuwa akan Naira miliyan 1.5. Onwe wanda dan asalin karamar…