Har Yanzu Ina Nan A Matsayin Mamba A Jam’iyyar PDP – Nyesom Wike
Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya ce har yanzu shi mamba ne a jam’iyyar PDP. Wike ya bayyana haka ne yayin da ya ke mayar da jawabi a jiya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya ce har yanzu shi mamba ne a jam’iyyar PDP. Wike ya bayyana haka ne yayin da ya ke mayar da jawabi a jiya…
Tsohon ministan shari’a a Najeriya Abubakar Malami ya musanta zargin ɗaukar nauyin ƴan ta’adda bayan wallafa sunansa a cikin waɗanda ke taimaka musu. Malami ta bayyana haka a wata sanarwa…