Gwamnatin Najeriya Za Ta Kashe Sama Da Miliyan Dubu Domin hukunta Mayakan Boko Haram
Gwamnatin tarayya zata kashe Naira Biliyan daya da miliyan dari daya, wajen gudanar da shari’u, da kuma hukunta masu tayar da kayar baya na Bokoharam. Jaridar Sahara ta ruwaito cewa,…