Kotu Ta Dakatar Da Jam’iyyar PDP Daga Gudanar Da Taronta Na Ƙasa
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta umurci jam’iyyar PDP da ta dakatar da ci gaba da gudanar da shirye-shiryen babban taronta na Ƙasa da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta umurci jam’iyyar PDP da ta dakatar da ci gaba da gudanar da shirye-shiryen babban taronta na Ƙasa da…
Ƙungiyar ma aikatan shari ar Najeriya reshen jihar Kaduna sun tafi yajin aikin sai baba ta gani da zai fara a gobe Litinin 27 ga watan Oktoba shekarar 2025, saboda…
Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa da Kungiyar Kwadago NLC sun hada kai a yunkurin da suke yi na ganin an magance matsalar da ke faruwa tsakanin ASUU da gwamnati. Wannan…
Rundunar ƴan sanda a Kaduna sun tabbatar da kashe jami’ansu biyu yayin da a ka kai musu wani hari ofishinsu da ke Zonkwa a ƙaramar hukumar Zangon Kataf a jihar.…
Ƙungiyar kiristoci ta Najeriya CAN ta bayyana cewa miliyoyin ƴan ƙasa na cikin matsi, yunwa, rashin tsaro, rashin aikin yi, duk da ƙoƙarin sake ginata, tare da cewa samun ainahin…
Ministan babban birnin tarayya Nysome Wike ya mayar da babban birnin tarayya a matsayin gurin da yafi kwanciyar hankali a cikin Najeriya ta bangaren tsaro tare da magance rashin tsaro.…
Ministan babban birnin tarayya Nyesome Wike ya ja hankalin tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan akan zaɓen 2027 da ke tafe. Ministan ya bai wa tsohon shugaban ƙasar shawarar kada ya…
Minister babban birnin tarayya Abuja Nyesome Wike ya gargadi yan jam iyyar PDP akan yunkurin su na dawo da tsohon dan takarar shugaban kasa dake jam iyyyar Labour Party Peter…