Kotu Ta Bayar Da Umarnin Sake Sauraron Shari’ar Masarautar Kano
Wata kotun daukaka ƙara ta bayar da umarnin sake sauraron shari’ar masarautar Kano wadda aka ɗauki lokaci ana yinta. A zaman kotun ma yau ta ce ba a yi wa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wata kotun daukaka ƙara ta bayar da umarnin sake sauraron shari’ar masarautar Kano wadda aka ɗauki lokaci ana yinta. A zaman kotun ma yau ta ce ba a yi wa…
Hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce mutane 693 ne su ka mutu samakamon cutukan mashaƙo, lassa da cutar amai da gudawa. Hukumar ta ce lamarin…
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta samu nasarar tseratar da dukiyar da ta ki naira miliyan 102,950,000 a watan Agusta. Mai magana da yawun hukumar Saminu Yusuf…
Kamfanin Dangote ya gabatar da samfurin man fetur da y fara tacewa a Najeriya. Shugaban kamfanin Dangote Alhaji Aliko Dangite ne ya shaida haka yau a matatar manda ke Ibeju-Lekki…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi watsi da rahoton da ake yaɗawa cewar ta umarci kamfanin mai na ƙasa NNPC ya fara siyar da mai kan naira 1,000 kowacce lita. Rahoton…
Ƙungiyar shuwagabannin kananan hukumomi a Najeriya ta taba tare da jinjinawa kotun koli bisa hukuncin da ta yanke kan basu yancin gashin kansu. Shugaban kungiyar Aminu Muazu ne ya bayyana…
Gwamnatin jihar Filato ta ce mutane 22 ne su ka mutu sannan wasu 132 ne su ka jikkata a ginin da ya ruftawa dalibai a jihar. Kwamishinan yaɗa labarai a…
Rundunar ya sanda a Jihar Anambra ta kama mutane 200 da ta ke zargi da aikata laifuka daban-daban. Sannan yan sandan sun kwato makamai daga ciki akwai bindigu kirar AK47…