Kotun Daukaka Kara da ke zamanta a Abuja ta tsige Hon Suleiman Wanchiko mai wakiltar mazabar Bida I a jihar Neja. Kotun mai alkalai mutum uku...
Shugaba Bola Tinubu ya sake nada Malam Mele Kyari a matsayin babban jami’in gudanarwa na kamfanin man fetur na kasa (NNPCL). Hakan na kunshe ne a...
Wasu ‘yan bindiga sun Kai hari hedkwatar karamar hukumar Kauran-Namoda da ke Jihar Zamfara. Wani shaidan gani da ido ya bayyana cewa maharan sun Kai...
Hukumar gidaje ta tarayya FHA ta bayyana cewa za ta rutse wasu gidaje 677 a Jihar Legas, sakamakon yin gine-gine ba bisa ka’ida ba. Hukumar...
Jami’an soji a Jihar Kaduna sun kama wasu mutane uku masu kai’wa ‘yan bindiga bayanan sirri a Jihar. Jami’an sun kama mutanen ne a wani...
Babban bankin Najeriya CBN ya amince da nadin Haruna Musa a matsayin sabon shugaban bankin Musulunci na Ja’iz. Bankin ya amince da nadin ne a...
Gwamnan Jihar Katsina Umar Dikko Radda ya amince da biyan naira miliyan 977, don biyan kudin jarrabawar NECO ga daliban Jihar su 48,38. Hakan na...
Kungiyar kwadago ta Kasa NLC da TUC sun yi watsi da matakin gwamnatin tarayya da ta yi na rage kudin karin albashi ga ma’aikatan gwamnati a...
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja a yau Alhamis ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Gombe, karkashin jam’iyyar APC Inuwa Yahaya shine ya lashe...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta soke tsige gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa. Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana...
Sharhin Maziyarta