Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta karyata rade-radin da ake yadawa a kafafan sada zumunta na cewa sun cafke wata matashiya mai suna Zainab Nasir....
SHIN AKWAI AMFANIN HUKUMAR KAROTA A KANO? Kowacce Jiha a kasar nan na da tsarin gudanarwarta ta fannoni da dama, ta bangaren zamantakewa da zuwa da...
An kama sarkin Wakar Sarkin Kano Yawaitar kama mawaka da sauran yan adawa ya fara kaiwa intaha Kano, yanzu nan, aka je har gidan Nazir Sarkin...
Instagram: Wacece Jakadiyyan Tona Asiri? Jakadiyyan Tona Asiri wani asusu ne a dandalin sada zumunta na Instagram wanda yayi suna wajen bin diddigi da tone-tone, shafin...
Yadda Aka Karke Tsakanin Muneerat Abdussalam da Datti Assalafy a Karshe Muneerat Abdussalam wata matashiya ce ‘yar soshiyal midiya wadda ke amfani da shafukan wajen zantar...
Yau Shekara Daya da Komawar Shekarau APC Malam Dr. Ibrahim Shekarau wanda tsoho malamin makranta ne wanda yayi gwamna har hawa biyu, wato tsawon shekaru...
Iran, Saudia Sun Kama Hanyar Rusa Arewa Babu shakka ga duk mai bibiyar irin muhawarori da ake tafkawa a kafofin sada zumunta na zamani, musamman a...
Yadda Rahma Sadau ta haifar da zazzafar muhawara a Twitter Shafukan sada zumunta a Najeriya sun zama wani wuri guda daya tilo dake hada al’umma wuri...
‘Yansanda sun nemi KAROTA ta mika musu ma’aikatan da suka yiwa direba jina-jina A yammacin yau Talata ne dai aka samu barkewa rikici tsakanin ‘yan KAROTA...
Nasir Salisu Zango Rigima ta yamutse, tsakanin wasu ‘Yan karota da direbobin tirela yanzu Haka direbobin sun rufe shataletalen Ibrahim Taiwo road, kusa babban kantin Mudassir...