Jami’an Tsaro A Abuja Sun Kama Wani Ɗan Bindigar Da Ke Shirin Tafiya Aikin Hajjin Bana
Jami’an tsaro a birnin Tarayya Abuja sun kama wani dan bindiga da ake nema ruwa a jallo a sansanin Alhazai na birnin tarayya Abuja. Wata Majiya daga jami’an tsaro ta…