Gwamnatin Jihar Sokoto Za Ta Kara Yawan Guraren Ciyar Da Mabukata A Watan Azumin Ramadan
Gwamnan Jihar Sokoto Ahmad Aliyu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta fadada shirin ciyarwa da ta ke yi a watan Azumin Ramadan da ke Tafe, don ciyar da mabukata a…