Gwamnatin Jihar Sokoto Ta Ayyana Ranar Litinin A Matsayin Ranar Hutun Ma’aikata A Jihar
Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutun ma’aikatan gwamnati a Jihar bisa shigowar sabuwar shekarar Musulunci. Tambuwal ya bayyana hakan ne a jiya…