Bayan Ya Rasa Tikitin Takarar Gwamnan Kaduna Shehu Sani Ya Ce Babu Bambamci Tsakanin Deleget Ɗin PDP Da Ƴan Bindiga Da Ke Karɓar Kuɗi
Tsohon Sanata kuma ɗan takarar gwamna, Shehu Sani, ya soki sakamakon zaɓen fidda gwani na gwamna da jam’iyyar PDP ta gudanar a jihar Kaduna. Sani ya yi zargin cewa cin…