Tsohon Gwamnan Zamfara Ya Bai’wa Magoya Bayansa Tallafin Miliyan 200
sohon Gwamnan Jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya raba Naira miliyan 200 ga ‘yan jam’iyyarsa ta APC domin gudanar da shagulgulan bikin babbar sallah. Shugaban jam’iyyar ta APC a Jihar…