Rashin Tsaro A Abuja – Majalisar Wakilai Ta Gayyaci Ministan Abuja
Daga Amina Tahir Muhammad Risqua Majalisar wakilai a Najeriya ta bukaci ministan babban birnin tarayya Abuja Mohammed Bello ya bayyana a gabanta kan rashin tsaro da lalacewar ababen more rayuwa.…