Ƴan Sanda Na Cikin Shirin Ko Ta Kwana A Najeriya Kan Zanga-Zanga Da Ake Shirin Farawa Yau Litinin
Daga Abdulrasheed Rabiu Rigasa Hukumar ’yan sanda ta Najeriya ta sanar da cewa ta tura jami’anta wurare masu muhimmanci a faɗin ƙasar domin shirin zanga-zangar da kungiyoyin Take-It-Back Movement da…