Cutar murar tsuntsaye ta yi sanadiyyar mutuwar tsuntsaye 300 a jihar Filato. Babban jami’in kula da dabbobi na jihar Dakta Shase’et Sipak ne ya bayyana haka...
Al’amarin ya faru a ranar Asabar a unguwar Tudun Yola a Kano. Yayin da mu ka zanta da matashin angon ya shaidawa Matashiya TV cewar,...
Gwamnatin tarayya a Najeriya ta dawo da mutane 7,790 waɗanda su ka yi gudun hijira sakamakon hare-haren mayakan Boko Haram. Hadimin gwamnan jihar Borno Dauda Iliya...
Wata gobara ta kone shanu da dabbobi da tsintsaye sama da 70 a Kano. Gobarar ta faru ne a ƙauyen Danzago da ke karamar hukumar...
Cibiyar yaƙi da ta’addanci ta Najeriya karkashin ofishin mai ba shugaban ƙasa shawara kan sha’anin tsaron ƙasa ta ce an samu raguwar yin garkuwa da mutane...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za a kammala aikin titin Kano zuwa Kaduna zuwa Abuja cikin watanni 14 masu zuwa. Ministan yaɗa labarai da wayar...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce akwai yiwuwar ƙara kudin kiran waya da data da aika sakonni da kaso 30 zuwa 60. Ministan sadarwa na ƙasa Dakta...
Mutane takwas ne su ka rasa rayukansu sakamakon wani hatsarin mota da ya faru a jihar Neja. Waɗanda su ka mutu ana kyauta zaton manoma...
Akwai yiwuwar farashin man fetur ya sake hawa sama a Najeriya yayin da farashin gagar mai ya kai dala 80 a kasuwar duniya. A makon...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce babu ranar daina lalacewar wutar lantarki musamman babban layin da ke kai wuta yankin arewa. Ministan makamashi Adebayo Adelabu ne ya...