Gwamnatin Jihar Borno ta bayyana cewa dukkan alkalin kotun shari’ar musulunci da aka samu da hannu wajen yin almundahan ko tauye hakki za a sauke shi...
Hukumar kula da sufurin jiragen kasa a Najeriya NRC ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa daga Kano zuwa Legas zuwa Ajakuta ranar Talata. Shugaban hukumar Fidet...
Wasu yan bindiga da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun hallaka dogarin mataimakin sufeton yan sanda na ƙasa AIG Audu Madaki tare da hallaka dogarinsa....
Wata babbar kotu a jihar Ekiti ta ta yankewa wasu ƴan fashi biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya. An samu yan fashin da aikata laifuka guda...
Shugaban Najeriya Muhamamdu Buhari yace a halin da ake ciki babu wata ƙasa guda ɗaya da bata fuskantar ƙalubale a ɓangaren tsaro. Shugaban ya bayyana hakan...
Gwamnatin tarayya ta ce ba ta ti ƙarin farashin man fetur ba kamar yadda wasu gidajen mai ke siyar das hi sama da 165. Ƙaramin ministan...
Rundunar ƴan sandan jiar Neja sun samu nasarar kama masu garkuwa da mutane mutum biyu a jihar. An kama Usman Rabi’u mai shekara 22 da Nafi’u...
Rahotanni daga jihar Gombe na tabbatar da cewar ambaliyar ruwan sama yayi sanadiyyar rasa rayuwar ƴar shekara uku sannan mai shekara biyu ya jikkata a Gombe....
Jami’an Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC sun yi dirar mikiya a kasuwar chanji ta Zone 4 a birnin tarayya...
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki zagon kasa (EFCC), sun kama wasu mutane 13 da ake zargi da damfarar yanar gizo. An damke mutanen ne...
Sharhin Maziyarta