Ba Gaskiya Ba Ne Cewar A Na Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi A Najeriya – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayya ta sake ƙaryata zargin da wani Sanatan ƙasar Amurka wai shi Ted Cruz ya yi cewa wai ana yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi a Najeriya. Ministan Yaɗa…