Ya kamata mata suyi koyi da kishin matan manzon Allah
An yi kira ga mata da su kasance masu koyi da matan manzon Allah cikin zamantakewar aurensu. Dakta Zahra u Muhammad Umar ce ta bayyana hakan a cikin shirin Zamantakewar Ma aurata da ake gabatarwa a Mujallar Matashiya. Ta ce…
Ya kamata shugabanni ku ji tsoron Allah – Mallam Zubair
Limamin masallacin juma a na usman bin fodio a unguwar Rimin kebe yayi jan hankali dangane da lalacewar shugabanci a Najeriya. Mallam Zubair Muhammad Umar ya yi jan hankalin ne ganin zagayowar ranar samun yancin kai a najeriya. Ya ce…
Rashin gyara ƴaƴa kafin aure na taka rawa wajen mutuwar aure – Malama Tasalla
Cikin shirin Sirrin Ma’aurata da ake gabatarwa a Mujallar Matashiya a kafar sadarwa ta youtube. Malama Fatima Nabulisi Baƙo wadda aka fi sani da Malam Tasalla, ta bayana cewar yana da matuƙar muhimmanci iyaye su maida hankali wajen kula da…
Lokutan da ake saurin karɓar addu’a
Mujallar Matashiya ce taga dacewar zaƙulo muku lokuta na musamman da ake karɓar addu a ciki kuwa har da lokacin da ake ruwan sama. Kamar yadda hadisai suka tabbata cewa akwai lokuta na musamman da ake saurin karɓar addu’a ɗaya…
Rashin Zuwa Aikin Hajji Bai Sabawa sunna ba— Limamin harami
Daga Bashir Muhammmad A cikin hudubar da ya gabatar a yau yayin hudubar da ya gabatar a wurin Arfa Limamin masallacin harami ya bayyana cewa Manzon Allah sallahhu alaihi wassallam ya ce su gujewa Cutar kuturta kamar yadda ake gujewa…
Satar yara a Kano – Hukumar Hizbah za ta shigar da aikin dakarunta ciki
Hukumar Hizbah a jihar Kano ta yi Allah wadai da satar yara tara da aka yi a jihar kano. Shugaban Hukumar Mallam Haroon Ibn Sina ne ya bayyana hakan ga manema labarai a Helkwatar hukumar. Ya ce hukumar Hizbah ta…
Ƙulla auratayya a Facebook karya dokar Allah ne – Hizbah
Hukumar Hizbah a jihar Kano ta maganatu kan batun ƙulla auratayya da wani saurayi da budurwa suka yi a kafar sadarwa ta Facebook. Daraktan hukumar Mallam Abba Sa id Sufi ya ce hakan karya dokar Allah ne kuma ba za…
Koyi daga mahukunta, Hizbah ta kai ziyarar ta aziyya da duba marasa lafiya
Hukumar HISBAH ta karamar hukumar Tarauni Ta kai ziyarar dubiya asibitin koyarwa na malam AMINU kano. Shugabar HISBAH a bangaren mata Malama Gambo shehu it CE ta jagoranci duba mataimakiyarta Malama yahanasu Daurawa wadda take jiyya Malama Gambo shehu tayi…
An yi shagalin sallah ƙarama a Hizbah ta Kano
Bikin sallah da aka gudanar a hukumar HISBAH domin murnar zagayowar sallar azumi Wanda ya gudanar a shelkwatar hukuumar dake sharada Bikin sallah da zallar mata Yan Hisbah Suka shirya karkashin jagorancin shUgabar sa shen ladaftar da Yan hiSbah mata…
Azumin sitta Shawwal bayan an yi na Ramadan dai dai yake da azumin shekara guda
Shek Muhammad tukur moriki wanda ke da awa a hukumar hukumar hizba ya ja hankali kan azumtar sitta shawwal. Ya ce manzon Allah S.A.W ya kasance yana azumtar kwanaki shida na shawwal bayan ya kammala azumin watan ramadan Haka kuma…