Lokutan da ake saurin karɓar addu’a
Mujallar Matashiya ce taga dacewar zaƙulo muku lokuta na musamman da ake karɓar addu a ciki kuwa har da lokacin da ake ruwan sama. Kamar yadda hadisai suka tabbata cewa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Mujallar Matashiya ce taga dacewar zaƙulo muku lokuta na musamman da ake karɓar addu a ciki kuwa har da lokacin da ake ruwan sama. Kamar yadda hadisai suka tabbata cewa…
Daga Bashir Muhammmad A cikin hudubar da ya gabatar a yau yayin hudubar da ya gabatar a wurin Arfa Limamin masallacin harami ya bayyana cewa Manzon Allah sallahhu alaihi wassallam…
Hukumar Hizbah a jihar Kano ta yi Allah wadai da satar yara tara da aka yi a jihar kano. Shugaban Hukumar Mallam Haroon Ibn Sina ne ya bayyana hakan ga…
Hukumar Hizbah a jihar Kano ta maganatu kan batun ƙulla auratayya da wani saurayi da budurwa suka yi a kafar sadarwa ta Facebook. Daraktan hukumar Mallam Abba Sa id Sufi…
Hukumar HISBAH ta karamar hukumar Tarauni Ta kai ziyarar dubiya asibitin koyarwa na malam AMINU kano. Shugabar HISBAH a bangaren mata Malama Gambo shehu it CE ta jagoranci duba mataimakiyarta…
Bikin sallah da aka gudanar a hukumar HISBAH domin murnar zagayowar sallar azumi Wanda ya gudanar a shelkwatar hukuumar dake sharada Bikin sallah da zallar mata Yan Hisbah Suka shirya…
Shek Muhammad tukur moriki wanda ke da awa a hukumar hukumar hizba ya ja hankali kan azumtar sitta shawwal. Ya ce manzon Allah S.A.W ya kasance yana azumtar kwanaki shida…
Daga Jamilu Zarewa Tambaya : Don Allah malam ya matsayin mutumin da ya sha nonon matarsa, ya aurensu yake ? Amsa : To dan’uwa Allah madaukakin sarki ya halatta maka…
Tare da; Abdurrahman Ibrahim Zage Dukkan yabo da jinjina sun tabbata ga Allah (SWA), tsira da amincinsa su k’ara tabbata ga babban masoyinsa Annabi Muhammad (S) da alayensa da sahabbansa…
A hudubarsa ta jiya jumu’a Maimartaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II shine ya jagoranci sallar jumu’a a babban masallacin jumu’a na garin Kano a jiya Jumu’a. Sarki Malam Muhammadu…