Aminu Ado ya zama shugaban majalisar sarakunan Kano na dindindin
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ne zai ci gaba da shugabantar majalisar Sarakunan Kano Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje yasanya hannu kan dokar da ta haramta tsarin karɓa-karɓa na shugabancin majalisar sarakuna a Kano. Sabuwar dokar ta bawa mutane…
Shekara biyar da rasuwar marigayi Ado Bayero
Ya rasu a ranar 6/6/2014 bayan doguwar jinya da ya yi. Allah ya gafartawa mai martaba sarkin Kano Alhaji Dakta Ado Bayero.
Maimakon hawan Ɗorayi, za a yiwa marigayi Ado Bayero Addu a a fadr Kano
Masarautar kano ta bada sanarwar cewa ta dakatar da hawan ɗorayi inda ta maye gurbinsa da yiwa marigayi Ado bayero addu ar shekaru biyar da barinsa duniya. Sanarwar wadda aka aike da ita ta ƙunshi amincewa da bin umarnin gwamnati…
Fahimta ta a kan matsalar aure a ƙasar Hausa
1) Da yawa yakamata mugane ba daura aure bane farkon damuwarmu ba 2)Basamun mujine farkon damuwar mataba AA bin matakai na ilimi wajen yadda za’a zauna chikin aminchi da Tarbiyya Magana ta farko idan andaura aure shariah tache kechiyar…
Akwai garin Rano tun shekaru 300 kafin zuwan Annabi Isah
Mai martaba sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar Ila Autan Bawo ya bayyana cewar akwai ƙasar Rano wadda ke cikin Hausa bakwai tun shekaru 300 kafin zuwan Annabi Isa. Sarkin Rano ya bayyanawa mujallar Matashiya cewar dawo da darajar masarautar abin…
SHEKARA 30 YANA MATSAYIN MAI UNGUWA
Alhaji Maifada Ali Yakubu yayi bikin cikar shekararsa 30 kan karagar mai unguwar Gama b. taron yasamu dubban al’umma da suka halarta domin tashi murna, kafin washe garin ranar angudanar da wasanni na gargajiya kala. mujallar matashiya ta samu damar…