Hotunan yadda Buhari ya gabatar da kasafin kuɗi
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin da yake gabatar da kasafin kuɗi Ƴan majalisar dokokin Najeriya yayin da suke sauraron bayanin shugaban ƙasa
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin da yake gabatar da kasafin kuɗi Ƴan majalisar dokokin Najeriya yayin da suke sauraron bayanin shugaban ƙasa
Abdul D One mawaƙin da ake damawa da shi a masana antar fina finai ta Kannywood ya saƙi waƙa ta farko da ya fito a faifan bidoyo mai auna KECE…
Taron tsofaffin ɗalibai aji na shekarar 1998, wanda suka yi a kwalejin shari a ta jihar Kano wato Legal a yau.
Jaruma Hadiza Aliyu Gabon kenan yayin da ta ke rabon kayan abincin azumi ga mutane masu ƙaramin ƙarfi Hoto Sani Maikatanga.
Labari a cikin Hotuna