Francis Nwifuru Ya Taya Gwamna Chukwuma Soludo Murnar Lashe Zaben Anambra
Gwamnan Jihar Ebonyi Francis Nwifuru ya taya gwamnan Jihar Anambra Chukwuma Soludo murnar sake zabensa a matsayin gwamnan jihar Anambra. Nwifuru ya bayyana nasarar da Soludo ya samu a matsayin…
