Wahala Ta Ƙare Ku Tsammacci Jin Daɗi Nan Gaba Kaɗan – Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta samu gagarumin ci gaba a fannoni daban-daban cikin shekaru biyu da suka gabata, duk da kalubalen tattalin arziki da tsaro da kasar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta samu gagarumin ci gaba a fannoni daban-daban cikin shekaru biyu da suka gabata, duk da kalubalen tattalin arziki da tsaro da kasar…
Gwamnatin Tarayya ta yi Allah-wadai tare da ƙaryata zarge-zargen da wasu kafafen watsa labarai na ƙasashen waje da masu tasiri a kafafen sada zumunta suke yi na cewa wai ‘yan…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya umarci kwamitin majalisar zartarwa ta ƙasa (FEC) da ya gaggauta ɗaukar matakan da za su saukar da farashin abinci a faɗin ƙasar. Ƙaramin Ministan Noma…
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa dakatarwar wucin-gadi da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi na fitar da ɗanyar ƙwarar kaɗanya zuwa…
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta kashe sama da Naira biliyan 2.08 domin tallafa wa ɗaliban manyan makarantu a shiyyar Arewa maso Yamma ta hanyar shirin Nigerian Education Loan Fund…
Gwamnatin Tarayya ta miƙa ta’aziyyar ta ga iyalan waɗanda suka rasa ran su a haɗarin jirgin ruwa da ya faru kwanan nan a yankin Borgu na Jihar Neja, wanda ya…
Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata zargin wai ana nuna bambanci wajen rabon ayyuka da naɗin muƙamai a ƙarƙashin shugabancin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, tana mai cewa babu wani yanki da…
Gwamnatin Tarayya ta haɗa gwiwa da Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya domin wayar da kan ‘yan Nijeriya kan sababbin ƙa’idojin neman bizar Amurka tare da tabbatar da bin ƙa’ida yayin…
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ta sauka da kaso 22.22 cikin dari a watan Yuni 2025, daga 22.97% da aka samu a…
Mataimakin shugaban Najeriya, Sanata Kashim Shettima, ya bayyana matukar kaɗuwarsa da rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda ya bayyana ranar rasuwarsa a matsayin bakar rana ga Najeriya A cikin…