Matasa Miliyan Bakwai Za Su Amfana da Horo A Fannin Fasahar Zamani Daga Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa Da Dubai
A wani gagarumin mataki da zai canza rayuwar matasa a Najeriya, Gwamnatin Tarayya ta kulla yarjejeniya da Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) wato Dubai domin horas da matasan Najeriya fiye da…
