NELFUND Ta Sake Buɗe Damar Tantance Ɗalibai Don Basu Lamuni Na Shekarar Karatu Ta 2024/2025
Hukumar Lamunin Ilimi ta Najeriya (NELFUND) ta amince da sake buɗe rukunin tantance ɗalibai karo na ƙarshe har na tsawon awanni 48, domin jami’o’i da sauran cibiyoyin ilimi ba su…