NAFDAC Ta Ƙone Gurbatattun Kaya Na Sama Da Biliyan 15 A Oyo
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna a Najeriya NAFDAC ta lalata gurɓatattun kayan abinci da darajar kudinsu ta kai naira biliyan 15. Shugabar hukumar a Najeriya Mojisola Adeyeye ce…